IQNA - Bidiyon karatun kur’ani da shahid Hazem Haniyeh ya yi a daya daga cikin masallatan Gaza ya samu karbuwa daga wajen masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490984 Ranar Watsawa : 2024/04/14
Tehran (IQNA) An gudanar da shagulgulan murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa (AS) a cibiyar Musulunci ta Hamburg tare da halartar mabiya addinai.
Lambar Labari: 3488387 Ranar Watsawa : 2022/12/24